BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Nau'o'in wayoyi 5 da NCC ta ce za su daina aiki a Najeriya
Hukumar NCC ta bayyana cewa sabon tsarin na cikin shirin inganta ka'idojin tantance na'urorin sadarwa, domin daƙile yawaitar jabun wayoyi da kuma kare lafiyar masu amfani da su a ƙasar.
KAI TSAYE, Mayaƙan Houthi sun musanta kai hari Madina
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Laraba 15 ga watan Oktoban 2026
'Yadda haihuwar tagwaye ta janyo min matsala da mijina'
Saboda tsauraran matakan tarbiyya da iyayenta suka ɗora mata, irin wanda iyaye da yawa ke yi domin kyautata makomar ƴaƴansu mata, Catherine ta ce ba ta da wani zaɓi face ta koma ta zauna tare da abokin nata.
BBC Hausa ta fara amfani da sabuwar manhaja
Manhajar BBC World Service wani dandali ne guda ɗaya da ke kawo labaran BBC a harsuna da dama. Za ku zaɓi harshen da kuke so domin samun labaran da ƴan jarida na wannan sashen suka shirya muku daga yankinsu da kuma faɗin duniya.
Yadda keta dokokin Manchester City ya shafi sauran ƙungiyoyi
Tasirin da hakan ya haifa ya shafi yadda ake zato, domin ya haɗa da rasa damar shiga gasar Champions League, faɗuwa daga Premier League, da kuma rasa karin kuɗin da ake samu bisa matsayi a Premier League.
Me ya sa Iran ke ganin ta fi ƙarfin kowa a duniya?
A wannan yanayi ne Kamfanin Dillancin Labarai na Hawza ya shirya taro karo na farko mai taken "Iran a Matsayin Babbar Ƙasar Duniya Bisa Ikon Ubangiji" inda malaman addini uku daga Cibiyar Nazari Addini ta Qom suka yi bayani kan wannan ra'ayi.
Abu 5 da suka hana jam'iyyu fara yaƙin neman zaɓe gadan-gadan a Najeriya
Yayin da ya rage ‘yan watanni a gudanar da babban zaɓen Najeriya na 2027, har yanzu yaƙin neman zaɓe bai fara daukar zafi gadan-gadan ba.
Fitattun mata 5 da ke takarar gwamna a Najeriya a 2027
Yayin da hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta fitar da jerin sunayen ƴantakarar gwamna a zaɓen 2027, wasu sun fara kokawa kan rashin ganin sunayen mata da yawan cikin jerin.
'Ni ce mace ta farko da ta fara karatu har matakin NCE a ƙauyenmu'
Sakina ta taso ne a wani ƙauye da ake ganin ilimin yara mata ba shi da muhimmanci, waɗanda kuma suka yi karatun, suna tsayawa ne a matakin firamare.
Shiga manhajar BBC Hausa
Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 15 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 15 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 15 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 15 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Man United ta koma kamar wajen wasan kwaikwayo - Keane
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye a BBC Hausa daga 11 zuwa 18 ga watan Oktoban 2026.
Makomar Martinez a Man United ba tabbas, Getafe na son Sancho
Babu tabbas kan makomar Lisandro Martinez a Manchester United, yayin da Manchester United da Arsenal ke sa ido kan ɗan wasan Newcastle United Bazoumana Toure, sai Getafe da ke son ɗaukar Jadon Sancho idan kwantaraginsa ta ƙare.
Wasanni 4 da za su yi zafi a gasar Champions League ranar Laraba
Wasa tara za a buga karawa ta bibiyu a cikin rukuni a Champions League daga ciki akwai karawa tsakanin Roma da Real Madrid da na Manchester City da Paris St Germain a ranar Laraba.
Porro na son komawa Barcelona, Chelsea ta dage kan Frenkie de Jong
Pedro Porro na Tottenham yana son komawa Barcelona, Chelsea na shirin daukar Frenkie de Jong a watan Janairu, yayin da kungiyoyi uku na gasar Premier ke zawarcin dan wasan gaban Croatia, Dion Beljo.
"Matata ce ta sauya alkiblar rayuwata" - Mikel Arteta
Arteta ya bayyana cewa matarsa ta taka muhimmiyar rawa wajen sauya alkiblar rayuwarsa da sana'arsa, shi ya sa yake yaba mata a matsayin daya daga cikin manyan ginshikan nasarorinsa.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Iran ta mallaki sabbin manyan makamai bayan yaƙinta da Amurka da Isra'ila
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Laraba 14 ga watan Oktoban 2026
Mutumin da ya shiga ɗakin damisa a Birtaniya
Damisar ta haye kan William Chapman a lokacin da ya shiga cikin shingen da ake ajiye da ita a wurin ajiye namun daji na Yorkshire Wildlife da ke kusa da birnin Doncaster na Birtaniya.
Shawarwari 4 da IMF ya bai wa Najeriya don sauƙaƙa wa ƴanƙasar raɗaɗin cire tallafi
Batun tallafin man fetur ya sake ɗaukar hankali a Najeriya bayan da ɗantakarar shugaban ƙasar na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar ya yi alƙawarinmayar da tallafin idan aka zaɓe shi a 2027.
Abu uku da ke sa ana yi wa yara mata auren wuri a arewacin Najeriya
A sassa da dama na duniya, matasa ba sa samun isassun bayanai da ba su damar yanke shawara mai kyau game da lafiyar jima'i da haihuwa .
Me ya kai gwamnonin hamayya cikin kwamitin yaƙin neman zaɓen Tinubu?
A cikin jerin sunayen da APC ta fitar, gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke, wanda yanzu yake ƙarƙashin jam'iyyar Accord, da gwamnan jihar Anambra Charles Chukwuma Soludo na APGA.
Dalilai 4 da suka sa aka kasa murƙushe ƴan Houthi a Yemen
Kawo ƙarshen yaƙi da ƙungiyar Houthi da ke Yemen ya gagari kundila duk da an shafe shekaru ana kai mata hare-haren soji ƙarƙashin jagorancin ƙasar Saudiyya, wadda ta shiga yaƙin a shekarar 2015.
Me ya sa masu gidajen haya ke tsuga kuɗi a jihar Kano?
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce kuɗin hayar gidaje da a baya ake biyan naira 100,000 a shekara yanzu ya tashi zuwa tsakanin naira 200,000 da 300,000, yayin da hayar shaguna ta ƙaru daga naira miliyan ɗaya zuwa miliyan biyu cikin shekara guda.
Iran na shirye-shiryen kai wa Amurka da ƙawayenta hari
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya
Jihohi 10 da suka fi fama da talauci a Najeriya
Kimanin mutane miliyan 123 ne ke barazanar faɗawa cikin matsanancin talauci a Najeriya, kamar yadda wani rahoto na Bankin Duniya ya nuna a 2026.
Me ya sa kotu ta yi watsi da zarge-zargen da ake yi wa shugaban 'hukumar bogi' a Najeriya?
Gwamnatin Najeriyar ta ce za ta sake shigar da karar a Babbar Kotun Birnin Tarayya, domin a sake fara shari'ar tun daga farko.
Yadda cin zarafin mata masu buƙata ta musamman ya zama ruwa dare a Koriya ta Kudu
Lamarin ya girgiza Koriya ta Kudu, tare da haifar da tambayoyi masu muhimmanci game da yadda ake tafiyar da cibiyoyin gwamnati da ke kula da masu bukata ta musammam.
Ko hare-haren Houthi a Saudiyya za su shafi ayyukan Umarah?
A ƴankwanakin nan mayaƙan sun kai hare-hare wasu filayen jiragen sama a ƙasar, ciki har da Riyadh, babban birnin ƙasar, inda harin da aka kai ranar Juma'a ya kashe mutum uku da raunata fiye da 10.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



























































